Top·
Sojojin Najeriya 8 ne suka mutu bayan da motar su ta taka nakiya daf da iyaka da Kamaru

Source:rfi_fr ↗
A Najeriya,akala dakarun ƙasar 8 ne suka mutu bayan da motar su ta taka nakiya da aka binne kusa da kan iyaka da Kamaru. Lamarin ya faru ne a wani lokaci da babban hafsan sojojin Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ke ziyartar babban birnin jihar, Maiduguri,a kokarin sa na jajintawa sojojin da suka mutu biyo bayan harin mayakan dauke da makamai wanda ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji 15.
This is a summary. Read the full article at the original source.

