Tattaunawa kan ficewar Chadi daga Kotun ICC mai hukuntan manyan laifuka

A wannan mako ne ƙasar Chadi ta sanar da cewa ta yanke shawarar ficewa daga Kotun ICC mai hukuntan manyan laifuka da suka haɗa da na yaƙi, cin zarafin bil’adama da makamantansu. Kafin mahukuntan Chadi su ɗauki wannan mataki, tuni wasu ƙasashen Afirka 4 suka sanar da makamancinsa, wato Burundi, Burkina Faso, Mali da kuma Nijar.
A wannan mako ne ƙasar Chadi ta sanar da cewa ta yanke shawarar ficewa daga Kotun ICC mai hukuntan manyan laifuka da suka haɗa da na yaƙi, cin zarafin bil’adama da makamantansu. Kafin mahukuntan Chadi su ɗauki wannan mataki, tuni wasu ƙasashen Afirka 4 suka sanar da makamancinsa, wato Burundi, Burkina Faso, Mali da kuma Nijar. Sauran kashi-kashi - Shugaban Najeriya ya ba da umarnin ɗaukar ƙarin sojoji dubu 28 Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da shirin faɗaɗa yawan rundunonin sojin ƙasar daga 8 da ake da su zuwa 12 baya ga ɗaukar sabbin sojoji dubu 28 aiki a wani mataki na ƙarfafa sashen tsaron ƙasar mai fama da matsalolin ƴan ta’adda.25/07/202619:19 - Dalilan da suka sa matatar Ɗangote dakatar da saida wa ƴan kasuwa fetur da Naira Shirin Duniyarmu a yau na wannan makon zai tattauna ne a kan halin da kasuwar ɗanyen man fetur take ciki a Duniya da kuma yadda take tasiri kan makomar farashin litar man na fetur a ƙasashe masu tasowa kamar Najeriya.18/07/202620:00 - Dalilan da suka sa yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin Amurka da Iran ta rushe Amurka da Iran sun koma kai wa juna hare-hare duk da cewar suna cikin wa’adin kwanaki 60 na yarjejeniyar fahimtar juna da suka ƙulla a ranar 17 ga watan Yunin da ya gabata,yarjejeniyar da ake sa ran ta ba da damar ƙulla yarjejeniyar tsagaita wutar dindindin da za ta kawo ƙarshen yaƙin da ya yi tasiri wajen haddasa hauhauwar farashin makamashin Iskar gas da Man fetur a sassan Duniya.11/07/202619:58 - Ra'ayoyi sun sha bambam akan samar da ƴansandan jihohi a Najeriya Bayan share tsawon shekaru ana tafka mahawara a game da yiyuwar bayar da damar ƙirƙiro rundunar ƴansandan jihohi a Najeriya, daga ƙarshe dai ana iya cewa hakan zai iya tabbata, bayan da Majalisun Tarayyar ƙasar suka amince da daftarin dokar da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta gabatar a game da halasta ɗaukar matakin.27/06/202620:00 - Amurka da Iran sun cimma wani daftari bayan share watanni uku ana gwabza yaƙi A karshen makon nan ne Amurka da Iran za su gudanar da tattunawa da za ta kai su ga cimma yarjejeniya ta kawo karshen yaƙi tsakanin wadanan ƙasashe.Sanarwar da ke zuwa a wani lokaci da ake nuna fargaba dangane da ɗorewar ta,shirin zai tattauna a kai.20/06/202620:00
This is a summary. Read the full article at the original source.
Read full article at rfi_fr
